Oumar Farouk
Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Oumar Farouk, Personnage public, Zinder.
29/09/2023
Shifa talaka ba wani abu yake nema wajan gomnatin ba. face a sauƙaƙa masa a rayuwa.
Abinci yayi sauki, ta yadda talaka zai fi ƙarfin abinda zai ci ko zai sha.
Magani a asibitoci yayi sauki, ta yadda za'ayi masa magani da ɗan ƙanƙanan kuɗi.
A baiwa talaka ingantaccen ilimin addini da na boko kyauta.
A sauƙaƙa wa ƴan kasuwa haraji, ta yadda kasuwanci zai haɓaka.
A tallafawa matasa da ayyukan yi, ta yadda za'a rage zaman banza, kuma matasa su zauna cikin ƙasa don su hidimtawa ƙasa.
A tallafawa masu kamar sana'a ta hanyar fitar da hajarsu waje saboda
Ƙarfafa masu gwiwa.
07/08/2023
Alahamdulillah ala kuli halin 🙏❤️الحمد الله على كل حال
17/06/2023
Bon après midi à tous les monde 🇳🇪🇱🇾💪
Alahamdulillah ala kuli halin
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.