LatestNews24
is an upcoming online Tv broadcast outlet. It airs it content using Hausa and English.
Shugaban Babban commitin bukin al'adun gargajiya na RIGATA Alhaji Yakubu Bala Tafida, wanda kuma shine sakataren gwamnatin Jihar Kebbi ya bayyana cewa an kammala dukkan shirye-shiryen da s**a dace domin nasarar gudanar da bikin RIGATA na wannan shekara.
Tafida ya bayyana hakan ne a yayin taron manema labarai da aka gudanar a Ofishin Majalisar Zartarwa (Cabinet Office) da ke Birnin Kebbi, ƙarƙashin jagorancin Kwamitin Shirya bikin na Rigata.
Shugaban Ya bayyana cewa bikin al’adu na shekara-shekara yana da muhimmanci wajen tallata al’adun gargajiya na Jihar Kebbi tare da ƙarfafa yawon buɗe ido da bunƙasa tattalin arziƙin jihar Kebbi.
HAUSA VERSION
An yabawa gwamnan Jihar Kebbi Dokta Nasir Idris akan sabunta katin sa na jam'iyar A P C da ake gudanarwa a yanar gizo a halin yanzu.
Yabon ya fitone daga Dan majalisar tarayya mai wakiltar Kananan hukumomin Suru da Bagudo, Bello Abubakar Ka'oje, Jim kadan bayan kammalawa da kuma karbar takardar sheda r jam'iyar da Gwamnan Nasir Idris yayyi a fadar Gwamnatin Jihar Kebbi dake Birnin Kebbi.
HAUSA VERSION
Jamiar Abdullahi Fodio ta Kimiya da Fasaha dake Aleiro a Jihar Kebbi, ta gudanar da taron yaye dalibai na farko a tarihin ta.
Bukin ya kasance abin tarihi, inda aka karrama fitattun mutane guda Biyar da digirin girmamawa na Dakta, ciki harda Gwamnan Jihar Kebbi Dokta Nasir Idris.
11/01/2026
ARREST OF SUSPECTS AND RECOVERY OF FI****MS
CP Ibrahim Balarabe Maikaba, psc+, reassured the good people of Zamfara State of the Command commitment to preventing the proliferation of illegal fi****ms and ensuring sustained peace and security across the State.
On 11th January, 2026, at about 1200 hours, operatives of the Safer Highway Patrol (SHP) attached to the Department of Operations (DOPS) of the Command, while on routine stop-and-search duties at a point between Kotorkoshi and Tazame areas along the Gusau–Funtua Highway, intercepted a Golf vehicle with registration number ABUJA KUJ 893 CK.
During the operation, one Samaila Na’ibi 'M' of Kuya Village, via Kekun Waje District, Bungudu Local Government Area of Zamfara State, was arrested in possession of two (2) locally fabricated AK-47 rifles concealed inside a sack. The vehicle was driven by Samaila Aminu (male) of Faskari Local Government Area, Katsina State.
Consequently, the vehicle was impounded, while the suspects and the recovered exhibits were taken into custody at the Kotorkoshi Divisional Police Headquarters.
The suspects and exhibits will be transferred to the State Criminal Investigation Department (SCID) for discreet and thorough investigation, after which appropriate legal action will be taken.
The Command reassured its firm resolve to combat the proliferation of illegal fi****ms and other criminal activities in the State. Members of the public are urged to continue supporting the Police with timely and credible information to enhance public safety.
DSP Yazid Abubakar, ANIPR
Police Public Relations Officer
For: Commissioner of Police
Zamfara State Command
Gusau.
11th January, 2026.
Click here to claim your Sponsored Listing.