Organization For The Protection Of Prophet Muhammad's Right
Wannan shafi ne wanda a buɗe shi domin kare martaban Annabin tsira Annabi muhammadu (S.A.W.)
28/08/2022
INA MASU BUKATAN KARATUN DIPLOMA / CERTIFICATE A ONLINE NESA TAZO KUSA
Cibiyar Manarus sunnah ta bude online Diploma da certificate a bangaren hadisi/fiqhu/tauheed/ da sauran su
Babban cibiyar yana nan a maiduguri babban birnin jihar borno
Kai tsaye zaku iya tuntuban mu a wadan nan numbobinta WHATSAPP:
09121486308
09077951355
Don neman Karin bayani +234 907 818 0400
Manarus sunnah online Academic
Wani daga cikin magabata yake cewa, Arzikin Duniya da Lahira yana cikin yiwa Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama Salati!💕
Nagartacce, Jajirtacce, Kwararre, Mai Cikakkiyar Halitta Annabi Muhammadu Rasulullahi💖💖
Mu'awiyyatu bn al-hakam Assulamiy- RadiyalLahu anhu ya ce: Ban taba ganin wani malami kafinsa haka nan bayansa mafi iya koyarwar kamar Manzon Allah -SallAllahu alaiHi wa sallam ba. Bai min tsawa ba, Bai duka ni ba, Bai zageni ba.
Lokacin da nai magana ana sallah, cemin kawai ya yi bayan idar da sallah: "Lalle cewa ita wannan sallar ba wani abu na zantukan mutane da ya inganta ayi cikinta, cewa ita Tasbihi ce da Takbeeri da Karatun Al'Qur'ani.
Sai na ce ya Manzon Allah: Daga cikinmu akwai Wasu mazaje masu zuwa gun bokaye?
Sai ya ce: Kar ka je musu.
Kissar tana da tsayi.
Na ce: Ya kake tunani yau idan wani ya he masallaci ya Yi fitsari, ko ya K**a surutu ana sallah, ko ya ce ww malam yana zuwa gun boka?!
Daga cikin Mu'ujizar Annabin Mu Muhammad (S.A.W) shi ya kawo abinda duk duniya ta kasa kawo irin shi shine Al-Qur'ani❤
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Abuja