Dr Muhammad Supplement
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Muhammad Supplement, Abuja.
02/11/2025
Toilet infection mai ragargazar infection kenan hajiya infada miki infection kodashi aka haifeki kona gadone matuqar kinyi amfani da toilet infection tofa yazama tarihi qawata wai haryanzu kinanan kina fama da wannan mugun ciwon tobari kiji infada miki gsky matuqar kika bari infection yanuna kansa tofa ansami matsala kinzama sorry don duk wani maganin mata dazakisha baza kifuskanci komaiba me gdn ma haquri yake dake garama kizo musa labule munemo bakin zaren ina uwar gd ina amarya ina zaurawa ina Yan mata ina amare masu Shirin shiga daga ciki afara magance infection kafin kishiga daga ciki *manya da yara da mai ciki da mai shayarwa da maza duka suna sha*. Available ko guda nawa kukeso
WhatsApp number
08114919183
Dr Muhammad
23/12/2024
MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA.
DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE.
AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI:
SHARE 🔔
1. Jin Zafi Lokacin Jima'i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA:
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Shaawa
6. Da Sauransu.u
ABINDA ZA'A NEMA:
1- A samu namijin goro guda 5,
2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- a samu tafarnuwa guda 3 ko
4- lemon tsami guda 1
5- kurkum guda 3
6- kaninfari chokali 2
Sai a yanka su kanana Kuma a zuba su cikin ruwa lita 4 a zuba kaninfari a ciki,Shikuma lemon tsamin a yanka shi a zuba shi a haka a cikin ruwan shima a barshi kwana 2 sannan a rika shan kofi 1 safe daya yamma adan aka sha kwana 2 sai a kara ruwa haka kar sai test nashi ya kare sai a zubar.
Insha Allah indai sanyin mara zaka samu sauki kuma zaa dace wannan angwada kuma an dace.
Domin cigaba da samun Ingantattun Magunguna Masu kyau da inganci kuyi following dinmu a shafinmu na Facebook mai suna Gyara Kanki da Kanki 👇 👇 👇 👇 👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087146065878
Domin samun magungunan mu haddadu Whatsapp 08114919183 ko kira 08032263401
LIKE AND SHARE.
Click here to claim your Sponsored Listing.
07/01/2025