HausaStack

HausaStack

Share

HausaStack is your go-to platform for learning programming, networking, cloud computing, web development, and app development — all taught in Hausa language.

27/05/2026

Menene Information Technology (IT) ?

Mecece Computer Hardware | Explained in Hausa Step by Step 07/05/2026

Mecece Computer Hardware | Explained in Hausa Step by Step

A cikin wannan bidiyon za mu yi bayani akan Computer Hardware da nau’o’in kayan aikin kwamfuta. Za ku san mecece hardware, abubuwan da take kunshe da su k**ar CPU, RAM, Hard Disk, Monitor, Keyboard, Mouse, da sauran su, da yadda suke aiki a cikin kwamfuta.

Wannan bidiyo din munyi shine a cikin yaren Hausa, saboda clear understanding of what Computer Hardware is, domin beginners su fahimta cikin sauƙi.

https://youtu.be/kIE9an1kQXc

Mecece Computer Hardware | Explained in Hausa Step by Step A cikin wannan bidiyon za mu yi bayani akan Computer Hardware da nau’o’in kayan aikin kwamfuta. Za ku san mecece hardware, abubuwan da take kunshe da su k**a...

Yadda Ake Execute Ɗin Python Program | Python Tutorial a Hausa 07/05/2026

Yadda Ake Execute Ɗin Python Program | Python Tutorial a Hausa

A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake running ɗin Python code karo na farko cikin sauƙi. Mun yi wannan video ɗin ne a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara programming cikin sauƙi.

https://youtu.be/ThGDuJJ5EKQ

Yadda Ake Execute Ɗin Python Program | Python Tutorial a Hausa A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake running ɗin Python code karo na farko cikin sauƙi. Mun yi wannan video ɗin ne a Hausa domin beginners su fahimta easil...

Install Extensions in Visual Studio Code | Hausa Tutorial 07/05/2026

Install Extensions in Visual Studio Code | Hausa Tutorial
A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake install ɗin extensions a Visual Studio Code domin yin coding cikin sauƙi.

https://youtu.be/WrDAJz8a4YE

Install Extensions in Visual Studio Code | Hausa Tutorial A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake install ɗin extensions a Visual Studio Code domin yin coding cikin sauƙi.On Hausa Stack, we teach technology in a simp...

Menene HTML? | HTML Tutorial a Hausa 07/05/2026

Menene HTML? | HTML Tutorial a Hausa
A wannan video ɗin zaku san menene HTML da yadda ake amfani da shi wajen gina websites cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara koyon web development ba tare da sun sha wahala ba.

https://youtu.be/YZ9bfNYxwTc

Menene HTML? | HTML Tutorial a Hausa A wannan video ɗin zaku san menene HTML da yadda ake amfani da shi wajen gina websites cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hausa domin beginners su fahim...

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Gwarinpa Estate
Abuja
900101