Musa H. Isah
Sardaunan Sunnah | Orphan | Director Media Abuja | SA To The National Chairman Jibwis Nigeria | Jagaban Matasan Izala | Ambassador
17/06/2026
Maraya.
SA To The National Chairman Jibwis Nigeria
13/06/2026
Mafificin arziki shi ne samun nutsuwar zuciya.
Sardaunan Sunnah.
Sheikh Dr Muhammad Kabiru Gombe
Sec. Gen. Jibwis Nigeria.
06/06/2026
TAYA MURNA GA MODIBBON WAZIRIN DAULAR USMANIYYA
A madadin JIBWIS Najeriya, muna miƙa sakon taya murna ga Sheikh Dr. Abdulƙadir Sale Kazaure, Modibbon Wazirin Daular Usmaniyya, bisa sabunta naɗin da Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya yi masa a matsayin Permanent Member, Judicial Service Commission, Jigawa State.
Shehun malamin, wanda kuma shi ne Sakataren Hukumar Zakkah da Waqafi ta JIBWIS Najeriya, ya kasance mutum mai ilimi, kwarewa da riƙon amana. Haƙiƙa, an ɗora wanda ya cancanta a wannan muƙami.
Muna addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara masa hikima, Ya yi masa jagora, Ya taimake shi wajen sauke nauyin da aka ɗora masa, Ya sanya alheri da albarka a cikin wannan muƙami.
Allah Ya ƙara ɗaukaka, Ya sa a yi aiki da adalci da gaskiya.
Click here to claim your Sponsored Listing.