GLASS 24

GLASS 24

Share

Media Company news

21/01/2026

DA DUMI-DUMI: Jirgin Shugaban Amurka Donald Trump ya samu matsala a hanyarsa ta zuwa taron tattalin arziki na duniya a Davos.

Jim kadan bayan tashin jirgin, sai fitulun jirgin s**a mutu wanda hakan ya sa jirgin ya juya cikin gaggawa zuwa filin jirgin Maryland domin sauka.

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Abuja
000