New Update TV
DA DUMI DUMIN Su Labarai Da Rahotanni Da Nishadantar Wa Duka Sabo Daku Masu Kallon Mu Da Sauran Ran Mu
10/07/2025
MURYAR YANCI
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Ƙarin Kuɗin Lantarki A Nijeriya
Waɗannan, dama ƙarin wasu labaran duk za ku same su a adireshinmu
https://www.muryaryanci.ng
Sabiu Bala Maialawayyo Sadiq Karantina Dala Shareef Abdullahi Yuguda Foundation
10/07/2025
⭕An tabbatar da cewa a yau kungiyar yan gwagawarmaya ta kasar Yaman ta yi nasarar nutsar da jirgin ruwan kasar Girka(Greek) mallakin ETERNITY bayan ya keta haddin BDS na kasar sahyoniya.
sun riga sun sanar a baya kar jirgin da ya nufi kasar mamaya don kai musu kaya har sai sun bude shingen da sukai wa Falasdinu an basu Abinci.9 Jul 2025
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN: Idan lana raye babu abinda bazaka gani ba, Jariri da ransa aka binne, wannan wane irin rashin imani ne ake ciki a rayuwar nan ya yanzu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Abuja