Neptune Hausa

Neptune Hausa

Share

Jaridar yanar gizo ce da zatayi hankoron farfado da son karatu da kara iliml ta hanyar kawo sahihan

23/04/2026

Jami’ar Tazkiyah ta rantsar da dalibai 120 a Zariya

hausa.neptuneprime.com.ng

WAEC ta fitar da jadawalin jarrabawar WASSCE ta 2026 - My Blog 31/03/2026

https://hausa.neptuneprime.com.ng/2026/03/31/waec-ta-fitar-da-jadawalin-jarrabawar-wassce-ta-2026/

WAEC ta fitar da jadawalin jarrabawar WASSCE ta 2026 - My Blog WAEC ta fitar da jadawalin jarrabawar WASSCE ta 2026 Hukumar shirya jarabawar Afirka ta yamma (WAEC) ta fitar da jadawalin jarrabawar kammala Sakandare ta WASSCE ta shekarar 2026 ga daliban makarantu. A cewar jadawalin karshe na kasa da kasa da hukumar ta wallafa a shafinta na X a ranar Litinin, za....

Kawu Sumaila ya haɗa taron gaggawa da ‘yan majalisar Kano-ta-Kudu bayan kauracewa ganawar da Gwamna Yusuf ya yi da ƴan majalisu - My Blog 31/03/2026

https://hausa.neptuneprime.com.ng/2026/03/31/kawu-sumaila-ya-ha%c9%97a-taron-gaggawa-da-yan-majalisar-kano-ta-kudu-bayan-kauracewa-ganawar-da-gwamna-yusuf-ya-yi-da-%c6%b4an-majalisu/

Kawu Sumaila ya haɗa taron gaggawa da ‘yan majalisar Kano-ta-Kudu bayan kauracewa ganawar da Gwamna Yusuf ya yi da ƴan majalisu - My Blog Kawu Sumaila ya haɗa taron gaggawa da ‘yan majalisar Kano-ta-Kudu bayan kauracewa ganawar da Gwamna Yusuf ya yi da ƴan majalisu Wasu ‘yan majalisa daga Kano ta Kudu sun gudanar da wani taro da s**a bayyana a matsayin “na gaggawa” domin tattauna makomar siyasarsu, yayin da ake ci gaba da sa...

‘Yar Fursunan da ake zargin jami’in gidan gyaran hali ya yi mata ciki a Yobe ta haihu - My Blog 31/03/2026

https://hausa.neptuneprime.com.ng/2026/03/31/yar-fursunan-da-ake-zargin-jamiin-gidan-gyaran-hali-ya-yi-mata-ciki-a-yobe-ta-haihu/

‘Yar Fursunan da ake zargin jami’in gidan gyaran hali ya yi mata ciki a Yobe ta haihu - My Blog ‘Yar Fursunan da ake zargin jami’in gidan gyaran hali ya yi mata ciki a Yobe ta haihu Wata fursuna a gidan gyaran hali na Potiskum da ke jihar Yobe, mai suna Blessing Sunday, wadda ake zargin wani jami’in gidan gyaran hali da yi mata ciki, ta haifi jariri namiji. Wata majiya ce ta tabbatar wa ...

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

3rd Floor, Yobe Investment House
Abuja