Hausa knowledge's

Hausa knowledge's

Share

� Hausa | � Tech & Business | � Ilimi & Ci gaba

11/11/2025

abu 3 da zakayi da ChatGTP domin samun kudi dashi 👇

09/11/2025
09/11/2025

Hausa knowledge's

09/11/2025

Zaka iya amfani da Meta Ai ka kirkiri short Ai video

09/11/2025

Wannan app din yanada matukar amfani agareka
👇

09/11/2025

Inshot video editing app ne masu saukin amfani ga abu 5 akan app 👇

09/11/2025

🔥 YADDA AKE BUƊE smartcash DOMIN SAYAN DATA MAI SAUƘI DA RAHUSA da garaɓasa

Yadda Ake Buɗe ACCOUNT ɗin

Danna *939 #

Shigar da NIN, sunanka, da PIN.

Za ka samu account number nan take.

SAKA KUDI

💳 Tura daga bankinka ko kaje gurin masu POS

SAYAN DATA MAI garaɓasa

📱 Danna *939 # ko *939*77 # ko *939*33 #

Zaɓi Buy Data

📞 Shigar da lambar da zaka sayi datar acikinta

Zaɓi network (MTN, Airtel, Glo, 9mobile)

Shigar da PIN.

HANYAR APPLICATION ( tafi Sauƙi sosai)

Sauke “Smartcash PSB” a Play Store

Login

📡 Danna “Buy Data” ka gama!

ƙarin bayani

Smartcash yana baka damar siyan data cikin seconds – babu wahalar wa bro

Hausa knowledge's

Airtel Nigeria

02/10/2025

🛠 Yadda Ake Haɗa App da Kanka (Step by Step👇👇👇

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja