A SABO

A SABO

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A SABO, Information Technology Company, Abuja.

07/05/2026

Wanda yayi nadama don yaji tsoron Allah shine nadama ta gaskiya, Wanda yayi domin gudun faruwar wani abun duniya ko maganar mutane kuma wannan son zuciyarsa ne.

07/05/2026

“Lallai waɗanda suke son alfasha da munanan ayyuka su yaɗu a tsakanin muminai, suna da azaba mai raɗaɗi a duniya da lahira. Kuma Allah ne Ya sani, alhali kuwa ku ba ku sani ba.”

06/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rabiu Wada, Abdulrahman Usman, Sharif Umar, Sagir Ibrahim, Sanusi Danmomi, Garba Abdullahi, Muktar Barade Mairiga, Jamilu Hassan

04/05/2026

A irin wannan yanayin da muke ciki ba lallai ne mukai labari ba..

04/05/2026

Shegiyar kasa ta yamma ga chadi, kina da abinci kibar ɗiyanki da yunwa

20/03/2026

Eidfitr Mubarak Young Mai Palace

20/03/2026

Eidfitr Mubarak Muhammad Wadata Boy

20/03/2026

Eidfitr Mubarak Adamu Shehu

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Abuja