UrbanPulse
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from UrbanPulse, Media/News Company, Dala, Anka.
22/11/2025
Describe Liverpool in one word.
21/11/2025
Dear Reno omokri. Miyassa zakayi wannan post da Hausa? Dan ka tunzura Hausawa? Ashe Daman ka iya Hausa? Siyasar addini?
Bazamu Taɓa Mantawa ba!
A shekarar 2022, Peter Obi "ya zaburar da Coci kan cewa su tashi a tsaye domin s**arɓi ƙasarsu".
A shekarar 2023, acikin wani faifan sauti anji Peter Obi yana yunƙurin haddasa rikicin addini akan musulmai.
A shekarar 2024 Peter Obi yayi ƙira da asaki Nnamdi Kanu.
A rana 21 ga watan Satumba na shekarar 2025 yayi rubutu yana cewa " Najeriya tagama", irin kalaman dai da Ƴan kungiyar Biyafira ta IPOB da Nnamdi Kanu yake jagoran ta. Lokacin yana maida martani ne akan kira da uwargidan Shugaban ƙasa tayi na ahada taimako agina babban ɗakin karatu na ƙasa.
Bayan kwana da cewa Najeriya ta lalace, atakaice tsakanin ranakun 23 da 25 na watan Satumba na shekarar 2025, Peter Obi ya ziyarci Washington D.C domin lallamin ma'aikatan Amurka.
Daga nanne washegari tirka tirkar ana yiwa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya.
A cikin watan Nuwamba 2025 Peter Obi ya ayyana Najeriya amatsayin "ƙasƙantacciyar ƙasa ce yanzu" sau adadi da yawa.
Daganan ne kawai aka fara fuskantar yawan aikata ta'addanci. Sace yara ƴan makaranta da aka daina yadawo akai akai.
Ranar 19 ga watan Nuwamba, gidan Jaridar Guardian ta rawaito cewa angano wasu takardu da aka masu rijista a ofishin harkokin waje na Amurka daga ofishin Shari'a na Amurka da s**a nuna cewa wasu ƙungiyoyi dake da alaka da Ƙungiyar Biyafira ta IPOB sune s**a nemi da asanya Najeriya amatsayin Ƙasa da yakamata a kula da ita domin aikata kisan gilla ga mabiyan Kiristanci.
Idan kalli wannan abubuwan dayake faruwa daya bayan daya sannan ka kasa ganewa cewa wasune suke shirya maƙarƙashiya da tunzura ƙasashen ketare akan abunda ke faruwa a Najeriya, toh tabbas bazaka taɓa ganewa wanda suke yiwa hadin kanmu zagon ƙasa ba.
Ka kalli irin martanin da za'a maida mani. Babu wanda zai musanta ko nuna wata hujja akan abunda na faɗa, amaimakon haka zagi ne zai biyo baya.
Sunana Rano Omokri
Gospeller. Deep Thinker. # . Ruffler of the Feathers of Obidients. #1 Bestselling author of Facts Versus Fiction: The True Story of the Jonathan Years. Hodophile. Hollywood Magazine Humanitarian of the Year, 2029. Business Insider Influencer of the Year 2022. 21st Most Talked About Person in Africa, 2024.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Dala
Anka
700001