El-yass Productions

El-yass Productions

Share

Artwork, Printing, Video Coverage, Adverts and General Contractors

25/06/2021

Barka da juma'a
Allah Ya karbi ibadunmu

25/11/2020

📌 IN EL-YASS YA RASU
----------------------------------------------
Alamu suna nunawa lallai nesa zata iya zamowa kusa a koda yaushe
Bana fatan mutuwa, amma ina kwadayin barin duniya don riskar Rahamar Ubangiji, barin duniya shine kadai sila ta saduwar bawa da Rahamar da Mahalicci ya tanadar masa a makoma,

In El-yass ya rasu, ku karanta min Suratul Yaasin ku sanya min wannan Likkafanin, yayin da kuka bisine ni, kar ku tafi sai kun tunasheni.

In El-yass ya rasu, a daren farko ku daure kuyi min *Sadaka* in bata samu ba, kuyi min nafilar nan, ku daure ku sauke min Qur'ani (niyaba) duk a daren farkon.

In El-yass ya rasu, ku ya-ya-ta labarin wasu zasu ji daÉ—i, wasu za suyi kuka, wasu kuma za suyi addu'a.
In El-yass ya rasu ba wai na tafi bane kwata-kwata zan ina ziyartar ku, kuma kuna ziyara ta! Sai na ji ku!!

Photos from El-yass Productions's post 09/09/2020
Want your business to be the top-listed Contractor in Azare?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Sardauna Road
Azare