Bauchi Gida
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bauchi Gida, Photographer, Bauchi.
17/12/2025
The Beautiful Picture of Bauchi State Governor and His Brother PhD Yakubu Adamu Finance Comissiner
17/05/2024
KUKAN KURCIYA👂
Wato k**ar wasa al'amarin CRYPTO yake farawa. Lokacin da ya fara, wasu su dage suyi, wasu suqi, wasu su qaryata, wasuma izgili sukeyi wa masuyi. Amma a yayinda ta FASHE wadanda basuyi ba, sai su ciza yatsa, wasu s**e inama a sake yin wani, da dai sauran kalamai na NADAMA. Wadanda s**ayi kuma s**ayi nasara suna MURNA.
Wannan shine misalin IMANI DA LAHIRA, da kuma AIKIN KWARAI. A duniya anzo mana da kasuwancin LAHIRA (ALJANNA), wasunmu zasuyi, wasu zasu karyata, wasu suyi yadda s**a dama. Sai a ranar sak**ako, wasu suyi MURNA, wasu suyi NADAMA.
Amma Haryanzu Da sauran Lokaci Ba a makara ba
10/03/2024
Assalam aikum warahmatullah.
Muna Farin cikin Sanar da Ƴan'uwa masu zuwa wajen Tafsir da Malam yake gabatarwa a Ramadan, da Masu Bibiya a kafafen sada zumunta na Zamani (Social Media)
In sha Allahu gobe Litinin Malam zai fara Tafsir na Wannan Shekara 1445/2024 k**ar Haka:
👉. Waje: Masallacin S.19 Dutsen Tanshi Bauchi.
👉. Lokaci: 4:30 - 5:30 na Yamma.
Sannan Zaku iya kallon Tafsirin kai tsaye a duk inda kuke a faɗin Duniya wato
https://chat.whatsapp.com/DjOlRSJVJ8J0OHztBLZpgb
Allah ya bamu ikon amfani da abinda zamu saurara.
Allah ya bamu ikon amfani da abinda zamu saurara.
Pls Share it
Sheik Ahmad Tijjani Yusuf Guruntun WhatsApp Group Invite
21/02/2024
Aslm Yan uwa Masu Albarka Barka da warhaka Dafatan Muna Lpy Muna Mai Farin Cikin sanar Daku Azumin waran Ramadan ya karato Bai wuce Kwana ki ba Dan Haka ga Dama ta samu samun karatuttukan Malam Ahmad tijjani Yusuf Guruntun kadanna wannan link din da ya kaika zuwa what's App Group din mu mai Albarka dan samun karatuttukan na malamai da Dama a fadin Nigeria
Allah yasa mudace
Wslm
👨⚖BAUCHI GIDA 👰 WhatsApp Group Invite
Gwamnan Bauchi ya turo Police, Mobile Police da Hunters Karkashin S.A Umar Shayi sama da 200 Dutsen Tanshi don k**a Dr. Idris Abdul'azeez, Karfe 5:0 AM
Amma Alhamdu Lil lah Yanzu Haka Sun janye Daga kofar Gidan Dr Idris Abdul Aziz Dutsen Tanshi
Bauchi Gida Pen 🖋️
09/01/2024
Wani abun da ba a saba gani ba.
Jiya da misalin karfe 7:30 angwa wani haske a garuruwa da dama wanda kei gwada k**ar taurari ne ke wuchewa
Daga wace jaha ko gari kaga wucewan wanan abun?
Bauchi Gida Pen 🖋️
Click here to claim your Sponsored Listing.