Rural Information Technology Center
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rural Information Technology Center, Information Technology Company, No. 4 Sarkin Yaki Street Gumau, Bauchi.
12/01/2026
SANARWA MAI MUHIMMANCI!
Ana sanar da dukkan ’yan Bauchi Local Government Area (LGA) da s**a cika Bauchi State Recruitment kuma sunan su ya fito, da su halarci Bauchi Local government secteria gobe domin ci gaba da mataki na gaba na aikin tantancewa. Da misalin 10:am
Abubuwan da za a zo da su sun haɗa da:
1. Acknowledgement Slip
2. Screened and Qualified Slip
3. Certificate of Birth
4. Indigene Certificate
5. Primary School Certificate
6. SSCE Certificate
7. ND/NCE/HND/Degree Result
8 Other Academic Certificates
9. NIN Slip
Ayi sharing don kowa ya anfana
10/01/2026
FG ta Buɗe Shirin Horo kyauta Solar and Inverter Installation Ga Matasa A fadin Nijeriya⤵️
01/01/2026
Masu wannan issue din wajen yin smedan certificate ai kun riga kunyi creating na business name kunada password na smedan din zaku iya proceeding Kuyi applying CAC Karsu rufe
Requirements for free smedan CAC
Name
email
business name
address
state
Local govt
nature of business signature
nin photo
https://portal.smedan.gov.ng
masu bukata DM
01/12/2025
Gidauniyar Pantami Zata Horar Da Matasa 200 'Yan Jihar Bauchi Kan Gyaran Wayoyi, Fasahar AI Da Tsaron Yanar Gizo.
Gidauniyar Farfesa Isa Pantami (PIP Foundation), karkashin jagorancin Professor Isa Ali Pantami tana sanar da shirinta na kara bunkasa fasahar zamani wanda zata horar da matasa 200 daga jihar Bauchi gyaran wayoyin hannu, fasahar Artificial Intelligence (AI), da kuma tsaron yanar gizo. Wannan shirin ana yin shine don karfafawa matasa gwiwa da dabarun aiki, wadanda za su inganta dogaro da kai da kuma gasa a duniyar fasahar zamani da ke ci gaba da karuwa.
Shirin horarwar yana cikin wani bangare na jajircewar Gidauniyar na horar da matasa 10,000 a fadin Gombe da jihohin makwabta a Arewa maso Gabas. Za'a samarwa mahalarta horon kayan aikin fara aiki da raba tallafi bayan horo don kara karfafa musu a kokarin samar da ayyukan yi da kuma rufe gibin fasaha da yankin ke fuskanta.
A farkon watan Agusta na 2025, Gidauniyar ta yi nasarar horar da wani rukuni na farko na matasa 250 daga Jihar Gombe ta hanyar horo na tsawon makonni uku, wanda horon ya kasance na musamman kan gyaran waya, fasahar AI, da tsaron yanar gizo. An bawa waɗanda s**a amfana da kayan aiki domin ƙarfafa ƙwarewar da aka samu don fara samun kuɗi.
Gidauniyar Farfesa Isa Pantami ta cigaba da jajircewa wajen ganin an samar da tattalin arzikin da zai dogara da ƙwarewa, tana ƙarfafa matasa akan samun ƙwarewa wanda zai sanya su a matsayin masu tasowa a bangaren kirkire-kirkire, da kuma shiga cikin harkokin fasaha a duniya.
Duk dan jihar Bauchi da yake bukatan samun horon ya shiga wannan link din ya cike bayananshi;
https://professorisapantamifoundation.com.ng
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bauchi
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 18:00 |
| Tuesday | 08:00 - 18:00 |
| Wednesday | 08:00 - 18:00 |
| Thursday | 08:00 - 18:00 |
| Friday | 08:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |