Ismail Idris Abdullahi

Ismail Idris Abdullahi

Share

We give from the little we have

Photos from Ismail Idris Abdullahi's post 23/11/2024

ABUN A YABA...
Gwamnan jihar Gombe yayi tattaki don bin sawun aikin hakan rijiyar mai dake tsakanin jihohin Bauchi da Gombe

Gwamnan na jihar Gombe Inuwa Yahya ya yi tattaki tare da samun damar ganawa da shugaban kamfanin NNPCL Mele Kyari don jin yadda aka kwana kan batun makomar aikin hako mai a jejin Kolmani dake iyakar Gombe da Bauchi, aikin da aka yi watsi da shi tuntuni.

Aikin hako man da aka faro gadan gadan faro shine tun lokacin tsohuwar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, lamarin da ya faranta ran jama'ar yankin arewacin Najeriya baki daya.

Sai dai abin takaicin aikin ya tsaya a halin yanzu, lamarin da ya tilastawa gwamna Inuwa bin kadin zancen.

📷 Ismaila Misilli

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Bauchi New GRA
Bauchi
0000

Opening Hours

Monday 00:00 - 23:58
Tuesday 01:00 - 23:00
Wednesday 00:00 - 23:00
Thursday 12:00 - 23:00
Friday 14:00 - 23:00
Saturday 09:00 - 23:00
Sunday 08:00 - 23:00