MAHAN
Muslim Aid & Humanitarian Assistance of Nigeria is Non-govermental charity organization striving to create sustainable change to peoples living the in poverty
Alhamdulillah!
Kungiyar Muslim Aid and Humanitarian Assistance of Nigeria (MAHAN) ta fara rabon kayan tallafin abinci ga mutane 1,000 a kananan hukumomin Tsafe, Bungudu, Mafara da Maru.
Wannan tallafi mai albarka yana gudana ne da nauyin Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bungudu), Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Maru/Bungudu, wanda yake ci gaba da nuna kulawa da taimakon alβumma musamman masu bukata.
A yau rabon kayan tallafin yana gudana ne a karamar hukumar Bungudu, inda iyalai masu yawa suke amfana da wannan shiri na taimakon jin kai.
Muna mika godiya ta musamman ga Hon. Abdulmalik Zannan Bungudu bisa wannan kokari da taimako ga alβumma. Muna rokon Allah ya saka masa da alkhairi, ya kara masa albarka a cikin ayyukansa.
Za a ci gaba da rabon kayan tallafin a sauran kananan hukumomi nan gaba kadan, Insha Allah.
π’ PUBLIC ANNOUNCEMENT
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wa Barakatuh.
Muslim Aid and Humanitarian Assistance of Nigeria (MAHAN) cordially invites the general public to the Flag-Off Ceremony of the Food Distribution Program for 1,000 orphans across Tsafe, Bungudu, Talata Mafara, and Maru Local Government Areas.
π Date: Saturday, 7th March 2026
π Time: 10:00 AM Prompt
π Venue: MAHAN Headquarters, Near Tsafe LGA Secretariat, Tsafe
This humanitarian initiative is proudly sponsored by Hon. Abdumalik Zubairu Zannan Bungudu, Member Representing Maru/Bungudu Federal Constituency.
During the event, MAHAN will also confer special recognitions:
π
Hon. Abdumalik Zubairu Zannan Bungudu β Ambassador of Charity
π
Engr. Abdullahi Abdulkarim (Katukan Tsafe) β Humanitarian Services Icon
The presence of community members, leaders, and stakeholders will greatly honor this noble occasion.
Signed:
Abubakar Habibu
Ameer, MAHAN
Allah Ka bamu ikon ceto Al'ummarmu daga mawuyacin halin da s**a Shiga! Ameen!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Chafe
8080