WATEE PAGE

WATEE PAGE

Share

Sbrs Abu funtua

Bakonmu a Yau - Dakta Muhammad Babayo kan albashin malaman jami'o'i a Najeriya 19/08/2022

Bakonmu a Yau - Dakta Muhammad Babayo kan albashin malaman jami'o'i a Najeriya Gwamnatin Najeriya tace babu gudu babu ja da baya dangane da shirin ta na kin biyan malaman jami’oin dake yajin aiki albashin su na watanni 5 da s**a gabata, saboda kin koyar da yara a makarantu.

Da saura: An kammala tattaunar FG da ASUU, sakamako bai zo yadda ake so ba 17/08/2022

Da saura: An kammala tattaunar FG da ASUU, sakamako bai zo yadda ake so ba Wasu majiyoyin da ke da masaniya kan lamarin sun shaida cewa tawagar gwamnatin tarayya ta gana da wakilan kungiyar ASUU a hedikwatar hukumar da jami'a NUC.

Want your school to be the top-listed School/college in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Sbrs Abu Funtua
Funtua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WATEE PAGE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Funtua.