moubarak.umar
In the moment of need... Remember the Seed ❤️
03/10/2023
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Assalamu alaikum. A Ranar Lahadi Ne Dr Bashir Aliyu Umar, Limamin masallacin Alfurqan na Kano yayi tsokaci akan wannan littafin mai suna Queen primer New edition da ake amfani da shi wajen koyarwa a makarantun Nursery da primary da yayan (shekaru 5 zuwa 7) suke zuwa. A kokarin ko yarda yaren turanci an samu an shigo da ire-iren zantuka da yake nunawa da yada al’amuran “Gays” (ma’ana masu harkokin neman maza da mata yan uwansu wa’iyazubillah) da sauran munanan ayyukan masu shaanin auren jinsi (LGBTQ). A dan haka ake kira ga iyaye su kula sosai da iren littattafen da suke siyawa yayansu da ake amfani dasu a makarantun boko. Lallai ka saka idona matsayin ka na uba wajen duba abinda littafin ke dauke dashi dan gudun yaduwar wannan mugun alkaba’i. Haka kuma ya dace ayi yunkuri wajen sanar da makarantun da ake karanta wannan littafi akan a dauki mataki daina amfani dashi dan tseratar da yayanmu. Allah ya cigaba da tsaremu da Zuri’ar mu baki daya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |