Muhammad Bello Aliyu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Bello Aliyu, Public Figure, Manawaci Quarters, Gombe.
21/11/2025
Sen Sa'idu Ahmed Alkali Ne Kawai Zai Kawowa Jihar Gombe Cigaban Da Bamu Taba Samu Ba
Daga Inuwa Sai Dan Alkali
Dan Alkali Youth Movement
11/10/2025
Dan Alkali Youth Movement
Domin cigaba da Fadakar da Al'ummar Jahar Gombe wanene Sen Sa'idu Ahmed Alkali dakuma irin aiyukan Alkhairi da yakeyi musamman taimakon
Al'umma Mata da Matasa yasa muka samar da Kungiyar Dan Alkali Youth Movement inda zamuna shiga lungu da sako na Jahar Gombe domin tattaunawa da Al'umma dama kuma tallafa musu awani bangaren.
Sen Alkali Saidu Ahmed tabbas Alkhairi ne ga Al'ummar Jahar Gombe.
In Sha Allah nan bada jimawa ba wannan Kungiyar Dan Alkali Youth Movement Gombe State
Zata Fara shiga lungu da sako na karkarar jihar Gombe Don wayar da Al'umma Waye Sen Saidu Ahmed Alkali
27/06/2025
Barka Da Jumma'a
Alh Babangida Mustapha Jagaban Matasan Pantami Da Fatan Za'ayi Jumma'a Lafiya
22/06/2025
Chiarman Dan Alkali Youth movement Gombe state
Babangida Mustapha Dottijon Mutumin Kirki Muna Neman Yafiyarka Saboda Ada Ansamana Kinka Ba Gaira Ba Dalili Amma Yenzu Zamuyi Aiki Tare
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Gombe
ALIYU