Alsun

Alsun

Share

Almustapha Bin Sulaiman Digijin

27/09/2023

_◼️An Tambayi Wani Mai Hikima Ga me Da Tsarki Sai Yace :"Ka Fara Wanke Zuciyarkacc Kafin Jikinka, Da Harshenka Kafin Hannayenka, Ka Kyautatawa Mutane Zato, In Har Kana Da Idanu Biyu, Mai Yasa Kake Kallon Mutane Da Kunnuwanka ? Ka Mu'amalanci Mutane Da Abinda Kake Gani Ba Abinda Kake Ji Ba, Babu Nauyin Nasarar Mutane Akanka, Kai Dai Kada Ka Cutar Da Kowa.◼️_

*☘️Allah Ya Azurtamu Da Ku Tsarkin Zuciya.☘️*

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gombe