Jini da Fata

Jini da Fata

Share

Sanarwa,Nishadantarwa,Fadakarwa,Ilimantarwa
DA DAI SAURANSU.....................

05/09/2021

Kwankwaso ya shaida mana yadda haÉ—uwarsa da Ganduje ta kasance a filin jirgin saman Abuja.
📷 JINI DA FATA TV
https://www.facebook.com/BBCNewsHausa/videos/523667902063237/

Ƙungiyoyin arewa na neman a hukunta masu hannu a kisan Musulmai a Plateau - BBC News Hausa 17/08/2021

Ƙungiyoyin arewa na neman a hukunta masu hannu a kisan Musulmai a Plateau - BBC News Hausa Ƙungiyoyin farar-hula na ci gaba da yin Allah-wadai da kisan-gillar da da aka yi wa wasu matafiya Musulmi a jihar Filato a ranar Asabar din da ta wuce

Ya dace duniya ta hada kai domin tinkarar Afghanistan - Guterres 16/08/2021

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bukaci kasashen duniya da su hada kan su wajen murkushe barazanar ayyukan ta’addancin dake tasowa daga Afghanistan sakamakon karbe ikon da kungiyar Taliban tayi a kasar.

Ya dace duniya ta hada kai domin tinkarar Afghanistan - Guterres Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bukaci kasashen duniya da su hada kan su wajen murkushe barazanar ayyukan ta’addancin dake tasowa daga Afghanistan sakamakon karbe ikon d…

16/08/2021

Ka'idodi da sharuda yan Taliban s**a sanya bayan karbe mulki a kasar Afghanistan

- Sata : yanke hannu
- Maza suke da iko bisa mata
- Babu askin gemu
- An Hana kade kade da c**a
- Yan Luwadi da yan Madigo za'a kashe su baina jama'a
- Karatun boko na yaya Mata babu tilas
- zina mace ko namiji jifa idan da aure, bulala idan ba aure.

Shin ko zaku iya rayuwa a kasar?

Abin da ya kamata kusa sani kan sojoji mata 300 da aka aika hanyar Abuja zuwa Kaduna - BBC News Hausa 28/01/2021

Muna fatan hakan yakawo sauyi a fannin tsaro

Abin da ya kamata kusa sani kan sojoji mata 300 da aka aika hanyar Abuja zuwa Kaduna - BBC News Hausa Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na jihar Kaduna ya ce tuni s**a karbi kashin farko na sojoji mata 100.

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

TUMFURE QUARTERS
Gombe