DAN KASA

DAN KASA

Share

BARKA

08/09/2025

Wani babban Attajiri ya rasu. Matarsa ɗaya rak, ta gaji dukiya mai tarin yawa. Bayan kwanaki kaɗan ta auri direban Marigayi...!

Direba ya ce, na ɗauka ni nake yiwa Marigayi bauta da kuma wahala... Ashe duk wahalar da Marigayi y yi wajen tara dukiya saboda ni ya yi ta!!

Sukairaj Hafiz Imam

24/08/2025

Karkaje garin chanja suna a rufe account din naka
😂😂🧏

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Gombe