AK Soft Drinks And Shopping Complex
We are also good in providing Drinks for wedding, naming and conference, @affordable price, pls patronise us
11/03/2023
Assalamu alaikum
Muna yiwa customers namu fatan Alkhairi tare da fatan za'ayi hutun karshen mako lafiya.
Muna Sanar da yan'uwa cewa gobe in sha Allahu zamu sauke sabon kaya daga Jos akan farashi mai Kyau.
Muna nan a AK Soft Drinks And Shopping Complex kan titin shagari road, kusa da Asibitin Gawuna Hadejia jigawa state, kira akan lambar waya 09034346230.
Mun gode.
10/08/2022
Alhamdu-lillah
Muna farin cikin sanar da our valuable customers cewa, mun kawo sabon KAYA (eggs) @ AK Soft Drinks And Shopping Complex
Kuma kar a manta za'a iya samun mu akan titin shagari Quarters, kusa da Asibitin GAWUNA dake Hadejia Jigawa state.
ko kuma a tuntube mu akan wannan lamba 09123605140
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hadejia