Eloquent Digital Services
SERVICES OFFERED: Bookshop, Stationeries, Electronics, Accessories, Computer services, Downloading e
26/01/2026
23/11/2022
Gwamnatin Najeriya ta ce kashi na farko na aikin samar da man fetur da kuma iskar gas daga yankin arewacin kasar zai taimaka mata samar da gangar mai dubu 120 kowacce rana da kuma kubik miliyan 500 na iskar gas kowacce rana a yankin, abin da zai kai ga samar da hasken wutar lantarki mai karfin megawatt 300 da kuma kamfanin samar da takin zamanin da zai rika samar da tan dubu 2 da 500 kowacce rana.
Arewacin Najeriya zai rika samar da gangar mai dubu 120 a kullum Gwamnatin Najeriya ta ce kashi na farko na aikin samar da man fetur da kuma iskar gas daga yankin arewacin kasar zai taimaka mata samar da gangar mai dubu 120 kowacce rana da kuma kubik miliyan 500…
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hadejia