Ummulhifaf

Ummulhifaf

Share

Natural hand made by Ummul hifaf. Asalin Kyawu daga Kayan Kwaliya na halittar asali.

09/11/2025

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Photos from Ummulhifaf's post 13/05/2025

Amfanin Black Soap na Ummul Hifaf:
• Yana cire kuraje da tabo a fuska
• Yana hana bushewar fata
• Yana sanya fata ta yi laushi da taushi
• Yana kara shekin fata
• Yana tsaftace fata daga datti da sinadarin gashi
• Bai da sinadarai masu cutarwa – 100% halitta ne

05/05/2025

Garin Kunu Gyada - Lafiya cikin Sauƙi!
Yi wa iyalanki abin sha mai ɗanɗano, mai lafiya kuma da sauƙin haɗawa!
• Cikakken garin kunu gyada
• Babu sinadarin acikin
• Ya dace da kowane gida

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Shagari Quarter Hadejia
Hadejia
731101