MALAM INUWA Foundation
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MALAM INUWA Foundation, Nonprofit Organization, Bello Bayi Quarts behind Zonal water board Hadejia, Hadejia.
12/04/2026
Alhamdulillah yau a karkashin Malam Inuwa Foundation maigirma shugaban NITDA Malam Kashif Inuwa Abdullahi bayan daukar nauyin gaiyato kwararru daga jamioin kasannan don bawa daruruwan daliban da za su kammala makarantun sikandire horo akan yadda za su zabi makarantun gaba da sakndire da kuma zaban darasin da za suyi a makarantun gaba da sakndire tare da bawa wadanda s**a nuna kwazo a wajen bitar kyautar pin na JAMB
Malam Kashif Inuwa ya sake gaiyato kwararru domin baiwa wadanda za su zana jarrabawar JAMB horo na tsawon kwana uku akan yadda za a zana jarrabawar
Allah ya saka masa da mafificin alkhyr
Day 27 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia
Day 26 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Hadejia