MAIR RNG

MAIR RNG

Share

Jigawa ta malam Aminu ce da yardar Allah

12/03/2023

A ZAƁI CANCANTA

Assalamu Alaikum Jama'ar Jihar Jigawa!

Ina mai sake gabatar muku da kaina a matsayin ɗan takarar gwamna a jam'iyyar mu ta NNPP ƙarƙashin jagorancin Sen. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso.

Idan na cancanta da ku zaɓe ni ina fatan N500 ko N1000 kou Taliya ko wani abu da wasu s**a ajiye domin siyan ƴancin jama'ar wannan Jiha ba zai hana ku zaɓe ni ba a ranar Asabar.

Mu tuna shekaru takwas ɗin baya, sannan kuma mu duba idan aka ce za'a ƙara wasu shekaru huɗu a haka.

Allah ya bamu ikon zaɓar shugabanni nagari.

Nagode!

Aminu Ibrahim Ringim
(Ɗan takarar Gwamnan Jihar Jigawa a Jam'iyyar NNPP)

Want your organization to be the top-listed Government Service in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Jigawa
JGW