ArewaUp
___�______
Arewa_up�
� � � �
�
WhatsApp�
�
08066352847
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salim Dattuwa, Asha Bi
08/07/2025
Dama mutane sunacewa wadannan sune keyin shigar Fulani suna ragargaza Musulmai a arewa.
Kuma suna yaudarar fulanine arewa da sunan kungiyar miyatti Allah....
Kuma s**adawo sunason su yauda wasu Hausawa, s**a kafa wata kungiyar wai ita kungiyar Hausawan Nageriya.
Sunason su yaudari Hausawa wai suje surama abunda Fulani sukeyimasu.
Amman Hausawan Sun gane yaudarace.
Sunason iyan arewa Musulmai murqa kashe kammu da kammu....
Wato bafulatani yalashe bahaushe.
Shima bahaushe yalashe bafillace...
Dafatan Allah yaqara tona asirin su amin.
Kuma Allah yakawomana zaman Lafiya a arewa da kasa Baki daya amin
09/06/2025
Wai yanzu wannan naman zaa iya Editing din sa ya koma soyayya?
28/03/2025
In shaa Allah
Ramadan zai tafi da talaucin mu, cututtukanmu,
damuwanmu, da tarin zunubanmu!🙏🏻Saboda Annabi muhammad .S.A.W
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Jos
080