NNPP Reporters
Politics
Mufa Sai Mun Fada Gaskiya akan Maqiyan Mune ...
Cire Sarki Sunusi daga sarautar Kano daidai ne, amma cire Aminu daga sarautar jihar Kano ba daidai bane.
~Inji munafukai!
31/07/2023
BBC Hausa
Gwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama matsayinsa na kasancewa sarkin Kano na farko da aka bai wa sandar mulki a harabar gidan gwamnatin.
Hakan na zuwa ne bayan wani bidiyo da ya janyo ce-ce ku-ce a shafukan sada zumunta inda aka ga hoton Khalifan Tijjaniyyar kafe a É—akin taro na gidan gwamnati.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna South
ZARIA