DC HAUSA.com

DC HAUSA.com

Share

labaran duniya labaran hausa

17/01/2023

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah yayiwa Dan wasan barkwanci Kamal aboki rasuwa Allah yaji kansa

10/01/2023

Wallahi duk malamin da baiyi taka tsam-tsam da imaninsa ba wayannan yan siyasar sai sun hallakar dashi
Cewar Muhammad haruna gombe

10/01/2023

Ana Cigiyar 'Yan Uwan Wannan Mata Mai Sabon Goyo Da Ta Yanke Jiki Ta Fadi A Kano

Don Allah ana sanar da al'umma cewa ana cigiyar wannan mata nai sabon goyo, wadda ta fadi a daidai Kofar-Na'isa dake birnin Kano.

An duba ba a sami wata shaida a tare da ita ba. Kuma babu waya ko wata lamba a tare da ita.

Yanzu haka tana asibitin Murtala a kwance.

Don Allah a taimaka a yada (sharing) ko za a samu 'yan uwanta.

Domin karin bayani a tuntubi wannan lamba - 08036402212.

Daga Hon Saleh Shehu Hadejia

10/01/2023

Yara Suna Samun Tarbiyya Ne Daga Wajen Iyayensu, Malamai Kuma Su Suke Fadakarwa, Don Haka Ni Don Neman Kudi Nake Harkar Finafinan Hausa, Ba Don Fadakarwa Ko Gyaran Tarbiyya Ba, Cewar Sadik Sani Sadik me zakuce

Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Bandirawo City
Kaduna
123456