Gonar Crypto

Gonar Crypto

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gonar Crypto, Information Technology Company, Kaduna, Kaduna.

27/05/2022

Za'ayi dumping a gama, abinda ka siya a lokachin crash.. Shine abinda zaka siyar kachi riba a lokachin pumping 💲💲

22/05/2022

Dala miliyan daya $1,000,000 da akayi investing dinta a $LUNA watan daya wuche, zata zama dai dai take da darajar kimanin dala daya $1 a yau. 😪😪

22/05/2022

Babu Wata hanya Mafi dacewa kayi murnar zagayowar wannan ranar ta BITCOIN PIZZA DAY inba tareda pizzarka ba 🤗🙌

24/03/2022

Yadda kasuwa ke forming golden Cross pattern musamman A 4h da 6h TF akwai alamun ALTs season (bull run)
📈📊💰 ALLAH ya bamu sa'a

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kaduna
Kaduna