Kimiyyar Android.
Gaskiyar Labari shafi ne da ke kawo muku sahihan labarai na Najeriya da duniya cikin harshen Hausa. Ku biyo mu domin samun labarai cikin sauri da gaskiya.
An kashe kasar mu babu aiki, babu abin yi, babu Kudi a hannun mutane, amma babban kuskure shine ka kashe kanka wajen 'kin tsayawa ka samar da aiki wa kanka bayan an kashe kasar an hana ka aikin yi, ka zauna kana jiran aikin Gwamnati, haba Malam a Nigeria a yanzu🤔 aikin Gwamnati?
~ Sun hana aikin yi, kaima ka hana kanka aikin yi wajen lalaci da yawan bacci da wasa da wayar da take hannun ka, na rantse da Allah akwai wanda na ganshi da wayar dubu 100k yana kallon Film, nace wane baka san menene waya ba.
Yace na raina masa hankali, sai na jawo shi jiki na na koya masa wasu abubuwa ya fara samun Kudi, yace sai yanzu na yarda da maganar ka ada ban san waya ba.
~ Mutanen kasar mu basu da aikin yi, Kudin da suke samu bai wadatar su rayu rayuwar da ta dace dasu ba. Kamfanonin kasashen waje sun zo da Fasahohi ana cewa ku shiga ku amfana kuna cewa tab ni ba zan saka Kudi a abinda bana ganin sa ba. Nace (Ai kuwa talauci ma baka ganin sa, bari kaji).
~ Akwai mutane da yawa wadanda naga suna da Basira sai naga hankalin su bai je kan Blockchain technology da Crypto ba, sai na jawo su na nuna musu, alhamdulillah yanzu babu wanda bai kafu da kafan sa ba, suna da yawa wallahi ban san adadin su ba, daga ciki akwai:
Ismail Umar Nasko
Abubakar ABK
Abu Ismail.
Sulaiman Abubakar Nepa
Umar B Umar.
Baydeeyat Usman
Firdausi Lawal Muhammad
Da Amaryar da bata magana a Online Fatima Abdullahi Abubakar
Lawal Ahmed Babasidi
Da sauran su, wadannan a yanzu idan s**a ga kana kallon Film a waya dariya zasu yi su wuce s**e wannan bai san abinda yake rike dashi ba. Na rantse da Allah idan ka fahimci wadannan abubuwan, ka hada su da harkokin kudi da kake yi duk wanda yayi maka maganar aikin Gwamnati zaka ga kamar ya gaya maka bakar magana ne.
~ Dan haka a shawarce duk wanda yake da dama kuma yake da hali a cikin harkokin da kake yi na Kasuwanci a Shagon ka, ka kasuwa kada ka tsaya waje 'daya ka hada da wasu hanyoyin da muke yawan magana akan su zasu taimaka.
~ W
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna