Grassroots Mobilization Initiative
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Grassroots Mobilization Initiative, Media/News Company, Bauchi Emir Place, .
02/01/2026
Tarihin MALAMA ZULAIHAT data rubuta Alkur'ani
Da Fara Karatun ta Da Haddacewa Da Rubuta Al,Qur,anin ta Da Kammalawa Batafi Shekaru 6 Ba
Malama Zulaihat Yar Asalin Garin jos Ce Ta Fara Karatu Agarin Jos ne Awajan Malaminta Na Farko Sunansa Malam Kabila jos
Daga Nan Kuma Iyayanta Allah Yayi Musu Rasuwa
sai Kuma Kanin Babanta Yayi Mata Gata Ya Dauketa Daga Garin Jos Ya Maida Ita Garin Azare Anan Taci Gaba Da Karatunta Har Takai Wannan Matakin
Tazo Har Cikin Garin Gombe State Tsangayar Gwani Is,Haka Ta koyi Yanda Tsarin Rubutu Da Sauran Abubuwa
Akwai Gwani Mustaha Yaji Karatunta Sosai Da sosai Kuma Yace dani Lallai Tayi Karatu Mai Kyau
Yabani Labarin Cewa Yar Baiwa Ce Lamba Malama Zulaihat
Yanzu Kuma Alhamdulillah Allah Yabata Iko Ta Kammala Rubutun Al,Qur,ani Izu 60
malama Zulaihat Ta Kasance Tanada Hakuri Sosai Ga Juriya Da Halin Kirki ga Kamun Kai ga Nutsuwa Yace dani akwai Kamala Sosai A Tare da Ita Akwai Ladabi sosai Akwai Girmama Manya Da Yara Allah Yasaka Mata da alkairi SABODA ANNABI MUHAMMADU S A W
SARKIN YAKIN ALMAJIRAI
26/12/2025
HOTUNA: Anyi ittifakin cewa ba'a taɓa yin December da ake yawan Aure Aure ba k**ar na bana.
Cikin abokan ka wa kake fatan shima ya fita daga sahun Tuzurai?
25/12/2025
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un!
Allah ya yiwa Maijidda Muhammad, wacce akafi sani da Fulani a shirin Labarina rasuwa yanzu haka a asibitin Sokoto bayan fama da rashin lafiya.
Kuma za'a yi jana'izar ta nan bada jimawa ba k**ar yadda Addinin musulunci ya tanadar
Muna rokon Allah ya jikan ta da Rahma