Labaran soyayya

Labaran soyayya

Share

Wannan page na labaran soyayya anbude shine domin labaran da suka shafi soyayya da kuma bada shawara akan abinda ya shafi soyayya.

Nomis App 11/09/2024

https://t.me/NomisAppBot/app?startapp=ref_nuEHpkMhp8

Nomis App Your gateway to earning points, boosting your Nomis TON Score, and engaging in exciting tasks.

22/01/2023

Yadda Talauci Yasa Mijina Ya Turani Wajen Saurayina 2

"Sunana Haruna, sai dai anfi sanina da Harry. Nasan mahaifinki ne a ofis dinsa, saboda ina aikin kwangila kuma ta ofis dinsa ake biyana a wancan lokacin. Nasan mahaifinki sosai mutumin kirki ne'. Hiran da ya soma mini kenan bayan da muka k**a hanyar zai saukeni a gida. Anya, amma dai kasan yanzu ya daina aiki ko. Nake tambayarsa.
" Haba dai, ban sani ba, saboda na daina yin kanana kwagila na jiha sai na Tarayya, yanzu ma wata kwangila ce na gina wasu gidajen kwana da ajijuwa aka bani na makarantarku. Gobe za a soma aikin nayi mitin ne da masu aikin". Allah Ya taimaka." Amen na gode. Ya fadi hakan a daidai lokacin muka karaso kofar gidan mu.
Ina sauka, Kabiru ne ya tsaya da abun hawan daya kawo shi. Gaba daya hankalinsa na kaina. Yana mikawa mai abun hawan kudi yana kallon na muna sallama da Harry.
"Shi kuma wannan wanene" Kabiru yake tambaya ta. Abokin Baba ne, ya rage mini hanya ne daga Makaranta. Nake fadamasa." Ok tam na zaci sabon saurayi kika yi, har gabana ya fadi". Saurayi kuma, to Ina zan ajiyeka. Kada ma ka sake irin wannan tunanin bani da wani wanda nake so a duniya sai kai. Nake tambatar masa.
Kalamai na sun karfafawa Kabiru jiki, kuma sun sa ya saki jikinsa dani. Hakan yasa bayan na shiga gida na fito muka sha hira ya koma.

Baba akwai wani abokinka Malam Haruna yace na gaisheka," Wanene kuma Malam Haruna? Mahaifina yake tambaya ta. Yace anfi sanina da Harry, "Na gane Harry Dan kwangila, ina kika ganshi". Shine ya rage mini hanya daga Makaranta." Ai kuwa ina son ganinsa. Ko kina da lambarsa". Ban karba ba gaskiya, amma ya karbi tawa." To idan ya kiraki kice ina son yin magana dashi.
A wannan yammacin Harry ya kirani a waya ya kai sau biyar, yana cewa yana son yaji halin da nake ciki. A nan ne ma na fadamasa cewa mahaifina yana son magana da shi. Inda ya umurceni na bashi lambarsa zai kira mahaifina.
Ana gaf da sallar La'asar ne naga motar Harry ta tsaya a kofar gidan mu. A dai dai lokacin da Baban mu yake shirin zai fita yayi salllah a kofar gida. Kusan k**ar bayan mintuna 40 sai ga mahaifinmu ya shigo gida yake ce mini ga Harry ya zo muje mu gaisa. Nace masa toh.
"Na amsa kiran Baba ne, har mun gama zan koma" yake fadamini. Allah Sarki, to yayi kyau. Ka kyauta da zumunci, nace masa.
Ya mini tambayoyi akan karatun nake da lokacin da zan gama duk na fadamasa. Daf da zai daga motarsa ne yace mini ya barwa Baban mu sako ya fadamini. Nayi kokarin ya tsaya ya mini bayanin sakon nasa da bakinsa amma yaki, ya nace zanji daga wajen mahaifina. A haka mukayi sallama muka rabu.
"Mahaifinki ya zo mini da wata magana dazu, yace kuma na fadamiki cewa yana son ki auri Haruna, wanda ya zo wajensa dazu, wannan nema dalilin daya sa yace ki fadamasa yana nemansa.
Ya tabbatar mini da cewa yaron kirki ne kuma zai kula dake sosai. Duk da hakan nace masa mu dai baki shawara kada mu miki dole. Amma a matsayina na mahaifiyarki zan baki sha'awar ki amince ki aureshi, ganin wanda k**e so an bashi duk wata dama amma bai da halin yin aure a yanzu. Ga shi kuma mahaifinki ya matsa kiyi aure kina kammala jami'a. Tunda shi wannan mutumin yana sonki shima, saboda ya fadawa mahaifinki shima daman yana da niyar ganinsa akan zancen ki, sai kuma ya kirashi. Yace ya jima yana bibiyarki a makaranta. Da wajen makaranta. Sai dai kije kiyi shawara ki gani". Mahaifiyata ta kammala bayaninta cikin lanlami na.

Har ta bar dakina na kasa daga kaina na ganta. Hawaye ne kawai suke zubomini ta yadda zan tinkari KB da wannan zancen. A ranar haka nan na kwanta banyi bacci ba. Ina ta tunanin yadda zan rabu da soyayyar Kabiru farat daya.
Yammacin da Kabiru zai zo wajena, na yanke shawaran kawai na fito fili na fadamasa gaskiyar lamari. Tunda iyayena s**a nuna inda s**a fuskanta, yana da wahalar gaske na kauce musu, hakan yasa kawai nace gara na fadamasa duk matakin da yaga ya dace kawai ya dauka.
Sai dai tunda rana Harry yake kirana amma ban dauki wayarsa ba. Sai wajen Magriba dana fahimci KB zai zo, kuma idan ban dauki wayar Harry ba watakila shi ma yazo, wannan ne yasa na yanke shawaran kiransa da kaina. Inda ya nuna mini yana son zuwa ganina amma nace yayi hakuri sai gobe saboda zani unguwa bayan sallar isha'i, wannan yasa ya hakura.
Ban boyewa Kabiru komai ba daga yadda Harry ya dauko ni a mota zuwa yadda Babanmu ya nemi ganinsa da kuma sak**akon ganawarsu. Yayi k**ar mintuna 5 kansa na kasa bai ce mini uffan ba. Nayi ta neman yace wani abu amma yayi shuru. Can sai naji ya numfasa yace, "Allah Ya sa hakan shi yafi mana alheri. Allah Ya baku zaman lafiya. Ni kuma Allah Ya fiddani daga wannan talaucin da nake ciki da shine yayi sanadiyar zan rasaki.
" A gaskiya iyayenki sun nuna mini kauna kuma sun mini uzuri, don haka bazan zargesu ba. Haka kema tabbas kin tabbatar mini kina sona so kuma na gaskiya. Don haka babu abunda zance ko zanyi sai godiya". Yana zuwa daidai nan kawai sai kuka ta kwacemini. Bansan lokacin da na saki muryata ba har kanwata da zata wuce taji tazo tana tambayar abunda yake faruwa. A hakan nan dai Kabiru yace mata ta jani mu tafi gida.
Ina kwance inata sake sake har bacci ya daukeni. Ina tashi ta asuba bayan nayi sallah ban koma bacci ba, 7 na safe nayi nacewa mahaifiyata ina zuwa na fita na tari abun hawa. Ban zame ko ina ba sai gidansu Kabiru. Da yake dakinsa a farkon shiga gidansu yake ina tura kofar gidan sai na jita a bude, ina shiga na tura kofar dakinsa nan ma a bude. Na shiga na sameshi yayi Sallah yana lazimi bacci ya kwasheshi. Anan na tsaya nayi daya daya da kayan dake jiki na daga ni sai yari dake kunnuwa na a makale. Burina yau Kabiru sai yayi Jima'i dani tunda dai aure ni da shi babu. Don haka na tashe shi, yana bude idanuwansa ya tabbatar nice gani Kuma tsirara a dakinsa kuma muna mu biyu, kawai sai.....
Zamu ci gaba.

Wannan labarin ba kagenge bane. Labarine daya faru da wata baiwar Allah ta kuma rubuta ta turo mana domin masu karatu su dauki darusan dake ciki.
Da fatan zamu amfana da wannan labarin.
(Ba ita bace a wannan hoton ba)

Photos from Labaran soyayya's post 22/09/2022

Munada littattafai naji Dana karatu masu matukar dadi da nishadantarwa kudai kawai kucigaba da bibiyarmu a wannan shafi namu na labaran soyayya

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kaduna