Muhammadawa
Muhammadawa
04/03/2025
Azumi iri uku:
[1] Azumin aammah [mukamin musulunci - gamagarin mutane] shi ne, mutum ya kiyaye ci, sha da tarawa kawai, amma kana iya samunsa yana ƙarya, annamimanci, zagi, dss.
[2] Azumin khassah [mukamin imani - kebantattu] shi ne, an kiyayi cin abin ci da abin sha, sannan ba su yi da mutane ko zagi b***e ƙarya, amma kana iya samu wani lokaci an zame zuwa cikin makaruhi.
[3] Azumin khassat ul-khassah [mukamin ihsani - muhsinai] shi ne, duk ababen kiyaye wa sun kiyaye, sabo, makaruhi, dss, ba abin da suke a cikin watan na Ramadana, sai ambaton Allah.. Idan sun gama wannan sai su shiga wannan, karatun Kur'ani ne, zikiri ne, kyautatawa, dss.
🔸 BB 04/03/25
Click here to claim your Sponsored Listing.