Labaran Kwallon Kafa

Labaran Kwallon Kafa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labaran Kwallon Kafa, Sports, Emirs palace road, kano, Nigeria, Kano.

11/02/2026

Kwallayen da akaci wanda ba daga dan wasa sae mai tsaron raga ❌🎯

Haaland, Kane da kuma Mbappe suna ta kankare tarihin wanda s**afi cin kwallaye a nahiyar turai

10/02/2026

🚨Mun kusa samun amsar da mukeso mu samu 🚨

Awanni kadan ne s**a rage muga irin askin da magoyin bayan kungiyar Man U din zaiyi idan s**a ci wasansu a yau, ko wa yasan wane irin aski zaiyi Oho, Frank ne kadai yasan irin askin d zaiyiπŸ‘€πŸ’‡

08/02/2026

🚨🚨Dan wasan yaci kwallo 23 a wasa 22 da ya buga a gasar

08/02/2026

Manchester city suna nan d ransu a gasar cin kofin premier league 🎯🎯🎯

Photos from Labaran Kwallon Kafa's post 08/02/2026
Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address

Emirs Palace Road, Kano, Nigeria
Kano
7000010