Dini

Dini

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dini, Film/Television studio, Ribas, Kano.

17/02/2026

SIRRIN SURATUL KAHFI DOMIN JALABI

WANNAN SIRRIN jalabine Mai karfin gaske kuma mujarrabi Ammafa bakwai Wahala wallahi,

wannan sirrin yanada ban mamaki
Idan kana famada kuncin rayuwa da talauci mai tsanani kokuma kana neman karuwar arziki kokuma
Kanason karin ciniki ko karin manyan kwasto momi
TO GA SIR RIN
Zaka tashi da azumi
Ranar lahadi da litinin da talata kwana 3 kenan kullum kakaranta SURATUL KAHAFI kafa 13 to ranar laraba saika fara saukar alqur'ani
Zuwa kwana 7 Akeso Akammala, amma duk izu 1 za'atsaya akaranta SURATUL FATAHI kafa 3 dahaka
Har asuka sai ayanka kaji 2 ayi sadaka da abinci to wallahil azimi
Insha allahu zakaga chanji kuma wallahi komin talaucinka komin arzikinka idan kai wannan ko akaimaka saikaga abun mamaki wajen kwararuwar arziki da yar allah
Idan mutum bazai iyaba yana iya sakawa Muyimasa ko Wani na kusa dakai yayimaka,

Nayi Izini Ga Dukkanin Wanda yayi share domin yan Uwa su Amfana

Allah Yataimakemu Amin Summa Amin

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Ribas
Kano