E-Cash Team
Work hard as a team to end the poverty
31/08/2024
JAJIRTATTUN YAN MINING DA YAN BAIWA GA ALKHAIRI YAZO GAREMU๐ค๐ค๐ค.
wani sabon project ne...
Da s**a zo da consensus mechanism nasu mai suna; Proof Of You (PoY) ma'ana dai su basa bukatar duk wani infomation naka kawai fuskarka ta wadatar.
Kamar dai WORLD COIN ($WLD) ๐, Idan baka San WLD ba kayi Google zakasan shi ko ka shiga CMC OR COINGETCKO.
IDAN MUKA KALLI WANNAN PROJECT DIN ZAMUGA INSHA ALLAH BAMA MUBA HAR JIKOKINMU SAI SUN MORESHI DOMIN SUNZO MANA DA ARZIKI.
Yanzu haka indai kabi LINK
https://app.biomatrix.ai/refer?code=DBPPZF
kayi scanning fuskarka zasu dauki biometric data dinka suyi maka register su baka (PoY) token guda 113 sannan duk wata zasu dinga baka dama kayi claiming guda 12 tsawon shekara 60.
Haka kuma akwai task da zaka dinga yi kana samun wasu token guda biyu masu suna mPoY da uPoY dukansu zaka iya converting dinsu zuwa PoY token.
Sunce; mutun million daya na farko da s**a fara shiga project din zasu samu PoY token cikin ruwan sanyi, Kuma yanzu haka lokacin da nayi join akwai 557560...
Kaima zaka iya farawa yanzu kayi KYC kayi task dinsu ka samu PoY da mPoY da uPoY... ๐ค
Registration Link;
https://app.biomatrix.ai/refer?code=DBPPZF
invitaion code. DBPPZF
*Note: Idan bai bude ba kayi amfani da VPN*
For Future Money - Join BioMatrix to Make Your Own FREE Coins Learn more about Biomatrix AI and how it's leading the Web3 revolution.
Minings and Airdrops Updates
๐ง Amsar Marina Protocol
Artificial Intelligence
๐ง DOGS
DOGS sun saka sabbin tasks domin samun karin DOGS. Chikin tasks din akwai wanda zaku gayyachi mutane biyar su baku 20,000 DOGS. Akwai kyakkyawan hasashen a watan August za'ayi launching na DOGS.
Manyan masana crypto dai suna zargin cewa project din DOGS mallakin masu Notcoin ne, yayin da wasu suke ganin ba kowa bane mamallakin project din DOGS illa Du Rove mai telegram. Yanda project din DOGS ya samu goyon baya daga manyan crypto projects irinsu TON blockchain, Blum, Notcoin, da manyan kasuwannin crypto irinsu Bitget, Gate, OKX, da sauransu, dama yanda project din na DOGS yake samun goyon bayan manyan players irinsu Du Rove, ana hasashen DOGS zai iya kasancewa project na biyu akan TON blockchain dazai samu gatan da Notcoin ya samu.
DOGS sun kawo tsarin sayen 3000 DOGS akan 0.1 TON akarkashin tasks. Saidai kasancewar ba dole bane, saiku duba yiwuwar sayen ko akasin hakan.
๐ง MAJOR Farming
Bayan daily spin da akeyi a Major, Major sun kawo sabon tsarin samun Major Star akalla 900 duk bayan awa takwas (8). Dazarar kun shiga wajen REWARD a Major dinku, zakuga wani katuwar Star, zaku danneta (hold) na wasu yan sakonni har lokachin da Stars din s**a kallama taruwa, sai kuyi claiming.
Major sun kawo tsarin sayen 20,000 Stars akan 0.1 TON. Idan kuka shiga EARN a Major dinku, zakuga inda zaku shiga domin sayen 20,000 Stars akan 0.1 TON. Saidai kasancewar ba dole bane, saiku duba yiwuwar sayen ko akasin hakan.
Har yanzu Squad na SCTv Africa a Major shine na 9 achikin dubban Squads da ake dasu a Major.
๐ง Nomis Farming
Nomis zasu rabawa top 3 na wayanda s**afi yawan points 100 TON a ranar 5th August, 2024. Saidai har yanzu babu leadership list a Nomis, hakan yasa ba'asan su waye top ba a yanzu.
1st position: 50 TON
2nd Position: 30 TON
3rd position: 20 TON.
ยฉ๏ธSDA
13/07/2024
New Update ๐ฅ
Shima ba Mining ba ne
Munyi DOGs ๐ mukayi CATs๐ sai Kuma yau ga DUCK ๐ฆ
Link ๐๐ป
https://t.me/duckscoop_bot/app?startapp=1wPKrcAXo9
20 Second Ka Gama Done โ
๐
$DOGS $CATS $DUCK ๐ฏ ๐ Bayan nan kuma zuwa Gobe zaku Iya Ganin HEN ๐
๐ฅณ
27/06/2024
$KibbleExchange a tunani na itace Number Exchange akan TON Blockchain a yanzu. Sannan itace Exchange ta farko da yanzu aka gina akan Ton Blockchain_
Kaga tsaya! Magana ake ta "UseCase" da "Potentiality" anan_ biyoni kasha labari
Sunyi partnership da manya-manyan projects masu yawa. Fortunately yau kawai s**a saki information akan fara farming (Native Token) dinsu da za'ayi a Telegram, 3 hours gaba ษaya kenan da fara yanzu.
Start Farming:
https://t.me/KibbleClickBot/clicker?startapp=2012847671
Babu wani lokaci da yakamata a matsayinmu na ฦณanษaiwa mu fara sama da yanzu tun kafin aje ko ina. Ribar mining/farming ka fara lokacin da aka fara_ ganin gaba ษaya 3 hours da farawa naga yakamata na tsayar da komai nayi wannan rubutun domin a rufarmai.
Solution din da s**aso dashi shine; Wide range of tools including a mini-app DEX, zero-fee AMM with low slippage, a launchpad for IDOs, and staking and farming features. Jama'ah ku tsaya kuyi farming wannan project din da gaske.
Allah ubangiji yasa mudace.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
BUK Road
Kano
K1