Mutuncin talaka

Mutuncin talaka

Share

Hasken Musulunci �
� Ilimin Addini a Hausa
� Tunatarwa | Wa’azi | Tarbiyya
� Domin amfanin Duniya da Lahira

13/01/2026

Rayuwa haka take; duk lokacin da ka ga wani yana tunatar da kai game da al’amuran da s**a shafi Allah, to ka sani wannan mutum yana da matsayi na musamman a rayuwarka, domin yana nuna maka kauna ta gaskiya.
Allah yana yalwata rahamarsa a wannan duniya ga duk wanda Ya ga dama, amma a Lahira rahama zata kasance ne ga waɗanda s**a bi tafarkin Manzon Allah (ﷺ). Saboda haka, ya dace mu dage wajen bauta wa Allah tun kafin lokacin nadama ya riske mu.
YA ALLAH KA KARA ƘARFAFA MUSULUNCI DA MUSULMAI A DUK INDA SUKE 🤲🙏

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano