Abdul
Muna neman nakan mu, ATAASHI ATASHI JAMA’A
Munje Tallah mundawo da ganima😂
12/08/2025
1-:SABAYA sabayar mu tana gyaran kirjin mace,Musamman Wadda tayi shayarwa Toh lallai zata gyara miki kirjinki cikin ikon ALLAH. Kuma akwaita gyaran jiki Wadda zata saka jikinki ya ciko sosai, Akwai ta gyaran fata,zata saka fatarki tayi kyau sosai MASHA ALLAH.
2-: DAN WAKE. dan waken mu yanada auki matuka kuma mun saka masa komai aciki, idan kuka saya kawai zaku kwaba shi neh ku dafa.munsaka komai da komai mun hutar daku.
3-: ALKAMA. ALKAMAR mu tanada matukar kyau ga auki sannan kuma bamuyi mata hadi da kowanne abu abuba,zaku iya sarrafa Alkamar mu wajan yin abinci iri daban daban masha ALLAH.
4-: MASARA. Masarar mu tanada tsafta sannan ga auki,masarar company SAHEER fara Ceh TAŞ babu alamar datti acikinta kokuma kwari.
Duka mai bukatar kayan mu zai iya samun mu akan wannan number,sannan muna bada kayan mu akan sari kokuma sayan daya daya 08068210667
Yau dai Ruwa yayi min duka nida kayan danwake nah 😂🥹,Amma babu komai duka cikin nema neh. ALLAH Ka sanyawa neman mu Albarka Amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.