Al-amin shooping complex
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-amin shooping complex, Shopping & retail, Riyal lemo Daiba layin Alh Ibrahim MAI tumbi, Kano.
06/04/2022
Allah y kawo kasuwa
10/01/2022
Don Allah ana cigiyar Ahmad Deedat wanda ya ɓata a ranar Lahadi a titin jajira da ke unguwar Rijiyar Lemo a Kano.
Ahmad Shekarar sa huɗu ya na sanye da shadda launin gwal.
Idan an gan shi don Allah a kira 07067313177 Allah ya sa a dace.
04/01/2022
AMFANIN FUREN AYABA GA LAFIYAR DAN ADAM
1-HAWAN JINI :
Asami Furen Ayaba da Ganyen Ayaba Adafa su su dahu Sosai A Sha Qaramin Kofi 20cl da safe bayan An Karya a dau lokaci ana Sha Za'a Rabu da Hawan Jini da Yardar Allah Komai Hawan Shi Komai Dadewar Shi.
2-CIWON SUGA :
A Sami Furen Ayaba da Danyar Ayaba Guda daya dafa a na Karyawa da Rabin Babban Kofi 30cl Kafin Aci Komai Ayi Sati 8 ana Sha Za'a Rabu da Ciwon Suga Gaba daya da yardar Allah.
3-TSAKUWAR QODA:
Adafa Furen Ayaba Asha Babban Kofi Safe da yamma Za'a Fitsarar da Tsakuwar QODA
4-CIWON SIKILA:
Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai Gamai Ciwon Sikila Nasa ya Rabu da Ciwon Gaba daya.
5-H.I.V. CIWO MAI KARYA GARKUWAR JIKI:
Mai dauke da Ciwon Sida (Qanjamau) Idan Yana Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai
Garkuwar jikin shi Bazata Karye ba, Amma baya Maganin Warkewa daga Cutar.
6-HAKI:
Mai Fama da Matsalar Haki Ya dafa Furen Ayaba da Yan Qananan 'Ya'yan Ayaba da ba suyi Qwari ba, Asha Sau 3 Kwana 3
Za'a Sami Lafiya da Yardar Allahu
7-SHAQUWA:
Adafa Furen Ayaba da Garin Tafarnuwa Cokali Daya, Asha Sau Daya babab Kofi Kwana 7 Za'a Warke da Yardar Allah.
SHARE 🔔
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano