Teekonnects

Teekonnects

Share

Talented people connection

22/08/2022

Yadda Zaka Samu Kyautar N100 Airtime A Kowane Layin MTN

idan baku manta ba Watannin baya MTN_MOMO sunyi ta Raba kyautar Airtime ga New User's. Yanxu haka sunsake dawowa da wannan Promo inda zaka samu kyautar N100 idan ka bude MTN MOMO

Dafarko kayi Dial *671 # sai ka saita Pin guda-4 kayi Confirm kana gamawa zasui maka Message sun baka Kyautar N100 daga nan saika sake Dial *671 # ka cire abinka zuwa Airtime.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kano