BESDA Struggle

BESDA Struggle

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BESDA Struggle, Education, Kano.

28/06/2023

Menene BESDA?
BESDA wani program ne da world Bank s**a kawo domin tallafawa yara wadanda basa zuwa makaranta Yan kasashen Africa Domin koya musu ilimin boko kyauta.
Suwaye Yan BESDA?
Sune ma'aikatan da aka dauka domin koyarda yaran ilimin Bokon.
Ta wacce siga aka dauki malaman?
An dauke sune ta hanyar yin jarrabawa a computer (CBT)
Idan Makin Ka yakai Yadda Ake bukata to lallai zaka tsinci kanka acikin masu Aikin idan kuwa Baka Ciba to gsky bazaka samuba aje a duba tarihin daukar Aikin BESDA Wanda Dr Danlami Hayyo yayi za'a tabbatar da haka.
Nawa Ake biyanku a matsayin ku na malaman BESDA?
Naira #15,000 duk wata!
Naji ance ai an daukeku permanent shin yaya gaskiyar abin yake?
Eh Tabbas wasu masu uwa a gindin murhu yaran siyasar su sune kadai s**a samu.
Amma babu wani Dan BESDA daya Sami permanent ta hanyar BESDA!!!
To menene fatanku ga wannan government din?
Fatan mu Shine ALLAH ya taimaketa Allah ya bata ikon gudanar da abin Alkhairin da dukkan Yan Kano zasu anfana.
Sannan Muna Kira ga Mai girma EXCELLENCY ENGNR Abba K Yusuf DAYA TAIMAKA YA MAYAR DAMU PERMANENT AND PENSIONABLE duba da Yadda mukayi gwagwarmaya a wannan fage na koyarda ilimi kuma dama can ba'a dauke muba Saida muka Sami shaidar kwarewa.

Magaji Alasan Danmaliki

28/06/2023

Can you do this with your students?

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano