Auta Digital Comms
Content Creator
04/07/2026
ðŸ˜
Yanzu-yanzu:...💥💥💥
Rahotanni na cewa hukumar EFCC ta gano dala biliyan 5, takardun da ake zargin an riga an rubuta sakamakon zaɓen 2027, sarƙoƙin zinari da darajarsu ta kai naira tiriliyan ₦1, da kuma motocin alfarma 200 a gidan tsohon gwamnan Jihar Abia, T. A. Orji, bayan samame da ta kai gidan nasa.
Ana kuma zargin gwamnan da ƙin amsa gayyatar da EFCC s**ayi masa har sau da dama, kuma ya ɓuya na tsawon watanni.
Idan har waɗannan zarge-zarge s**a tabbata, wannan wani babban abin takaici ne ga ƙasa irin ta Najeriya.
'Yan siyasar Najeriya da mugun cin hanci sun jefa al'umma cikin talauci, yayin da suke tara dukiyar da ba ta dace ba.
Yanzu irin waɗannan mutanen idan a wata ƙasar ne da tuni an shafe tarihin su daga doron duniya
🥹🥹🥹
01/07/2026
DATA KWASHA KWASHA
bayanin yana comment Section
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 23:00 |
| Tuesday | 08:00 - 22:00 |
| Wednesday | 08:00 - 22:00 |
| Thursday | 08:00 - 22:00 |
| Friday | 08:00 - 22:00 |
| Saturday | 08:00 - 22:00 |
| Sunday | 10:00 - 22:00 |