Damuna Reporters
news around the world
04/09/2023
Jose Passeiro mai horar da yan wasan super eagle ta nigeria ya gayyaci yan wasa. Amma karon farko ba'a hangi sunan Ahmad Musa ba
10/08/2023
YANZU YANZU Bayern ta cimma yarjejeniya da Tottenham akan Harry Kane akan kudi sama da €100m.
09/08/2023
Lokacin muna yawon kwallon kafa,ina da burin in zama babban dan ball,ashe wai dainawa zan yi kwata-kwata
Yau shekara 13 kenan da bari na kwallon kafa.
Na bar tarihi a harkar kwallon kafa,ni ne mutum na farko a rijiyar zaki kaff da aka fara transfer dina daga wani club zuwa wani kamar yadda ake yi a turai.Sai da masu sona s**a biya ni kudi kuma s**a biya tsohon team dina.
Ana yimin laqabi da Dan-Robinho,Goma,directa akwai wanda shi kadai ne yake cemin Pele but i prefer Goma.
Rannan naje kwallo na kasa yin fasin mai kyau kwata-kwata,control zero percent haka ma dribbling.
Allah kasa mu wanye lafiya
1-Zagin Yaro kullum nasa ya lalace.
2-Tsangwama ga Yaro na jawo masa rashin walwala.
3-Kushe Yaro kullum nasa shi ya raina kansa.
4-Kunyata Yaro nasa shi ya dinga dari-dari da kansa.
5-Koyawa Yaro juriya nasashi yazama mai
hakuri.
6-Idan ana yaba Yaro yakan tashi da kishin zuci.
7-Idan ana kyautatawa Yaro yakan sanyashi ya zama mai gaskiya.
8-Tarbiyya ga Yaro takan sanyashi ya zama amintacce.
9-Idan aka amince da Yaro yakan
sanyashi yaji dadi.
10-Sakin fuska ga Yaro shike jawo
shi cikin Jama'a. Saboda haka lyaye mu
kiyaye. Allah ya shiryar mana da zuri'armu.
08/08/2023
A Hukumance: Sabuwar rigar Manchester United ta uku ta kakar wasa mai zuwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano