FARIS
Kofar ruwa
IN ZAKA SONI KA SONI DOMIN ALLAH
IN ZAKA KINI KA KINI DOMIN ALLAH MUJI TSORON ALLAH YA ALLAH KASA MUDACE
Slm amincin Allah ya qara tabbata agareku yan uwa da abokan arziki inamakowa da kowa fatan alkaihri ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan iyayanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEENπ€²π€²π€²
Yan uwa da abokan arziki inamakowa da kowa fatan alkaihri
Asalammu alaikum barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasitirtamu ya Allah ka azirtamu Ameen ya Allah kawa da tardamu Ameen
YA ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH BADAN HALINMU BA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH KAINE MAI KOMI DA KOMI ALLAH KAINE KA HALITTAMU ALLAH KABAMU IKON GYARA KUSKURANMU BAKI DAYANMU AMEEN YA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI MASHA ALLAH ππππ βοΈ FARIS π 07011119355
Asalammu alaikum Amicin Allah ya qara tabbata ga shugabannin halitta ANNABI MAHAMMADU S A W SARKI YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHU WATA ALA ALA
Barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasitirtamu ya Allah kawa da tardamu Ameen ya Allah ka azirtamu Ameen ya Allah kasa mudace da kyau da imani Ameen ya Allah kasa mucika da duniya da lahira lfy Ameen ya Allah kaqara mana budi mafi zama alkaihri agaremu baki dayanmu DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN πππ
YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI ππβοΈβοΈβοΈ FARIS
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the university
Telephone
Website
Address
Kano
YANKARA