Garin Zara Da Kewaye

Garin Zara Da Kewaye

Share

Shafi ne dazai ringa kawo muku abubuwan da s**a shafi Garin Zara dakewaye

Yawancin mata masu Shan maganin Karin kiba Yan madigo ne—Likita 27/04/2023

Yawancin mata masu Shan maganin Karin kiba Yan madigo ne—Likita HomeKiwon Lafiya Yawancin mata masu Shan maganin Karin kiba Yan madigo ne—Likita Daga:Legacies Channels -April 27, 2023 0  Wani kwararren matashin Likita yace ya Gano  yawancin mata masu shan maganin karin Kiba yan Madigo ne.Likitan mai suna, Kalid Sunusi Kani, yace hakika ya gudanar da zuzzurfa...

Kotu zata yanke hukunci kan wanda zaiwa PDP takarar Gwamna a kano 10/02/2023

Kotu zata yanke hukunci kan wanda zaiwa PDP takarar Gwamna a kano HomeSiyasa Kotu zata yanke hukunci kan wanda zaiwa PDP takarar Gwamna a kano Daga:Legacies Channels -February 10, 2023 0  ya'yan jam'iyyar PDP sun shiga fargaba da zaman dar-dar na jiran hukunci da kotu zata yanke kan wanda zaiyiwa jam'iyyar takarar Gwamna a Jihar Kano.A yau Juma'a 10-2-12-2022 a k...

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Malam Saleh Mai Karfe Street
Kano