Taskar XeeyAgogo

Taskar XeeyAgogo

Share

Taskar XeeyAgogo

01/05/2026

Barkanmu da ranar Juma'a.

21/04/2026

MASARAUTAR KAIZUR 1

Labari ne mai cike da tuggu irin na masarauta, makirci, sadaukarwa gami da soyayya.

Ku taɓa link din dake ƙasa domin sauraron wannan ƙayataccen labarin

https://youtu.be/EGYZd-h15ig?si=RRFPMA-7wMD-TnJG

17/04/2026

Ba A San Maci Tuwo Ba.....

Gajeren Labari ne kan wata yarinya dake da burin zama Ma'aikaciyar lafiya.

Kuma burin nata ya cika sakamakon jajircewa da tayi duk kuwa da tarin ƙalubalen da ta fuskanta.

14/04/2026

Girmama kai ba girman kai ba ne.

"Ka zama mai sauƙin kai, amma kar ka bari mutane su raina ka."

14/04/2026

BARKA DA SAFIYA

"Kada ka karaya, ka ci gaba da addu'a. Allah zai amsa maka buƙatunka, ko ba daɗe ko ba jima"

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kano