Hausa Football Update
LABARIN WASANNI
03/06/2026
🚨💣 LABARI MAI ƊAUKAR HANKALI: Tun a watan Afrilu, Michael Carrick da Jason Wilcox sun zaɓi Ederson a matsayin wanda zai maye gurbin Casemiro. Rahoton ya fito ne daga Jamie Jackson. 🚨👀
03/06/2026
🚨💣 LABARI MAI ƊAUKAR HANKALI: José Mourinho yana son a sayo ɗan wasan baya Joško Gvardiol, kuma yana ganin shi ne mafi dacewa da tsarin wasansa.
Ana rahotanni cewa Florentino Pérez ya amince da wannan ra'ayi, kuma zai yi ƙoƙarin ganin an kammala cinikin. Wannan rahoton ya samo asali ne daga ɗan jaridar Spain,
03/06/2026
🚨💣 A HUKUNCE: Rasmus Højlund ya koma Napoli a matsayin cikakken ɗan wasa (permanent transfer).
01/06/2026
🚨💣 A HUKUMANCE: Barcelona a shirye take ta saurari tayin sayen Balde. 🇪🇸🔵🔴